CAN
Fiye da Éalibai da malamai 200 aka sace a harin da aka kai makarantar Katolika ta Jihar Nejaâ inji kungiyar â CAN
- By NAGARIFMNEWS --
- Saturday, 22 Nov, 2025

- 197 views
Fiye da Éalibai da malamai 200 aka sace a harin da aka kai makarantar Katolika ta Jihar Nejaâ inji kungiyar â CAN
âDaga cikin bayananmu da muka tattara, mun gano an yi garkuwa da Éalibai 215 ciki har da malamai 12,â in ji CAN.
Shugaban Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) a Jihar Neja, Bulus Yohanna, ya ce an sace fiye da Éalibai da malamai 200 lokacin da âyan bindiga suka kai hari a wata makarantar Katolika da ke jihar.
Mista Yohanna, wanda ya ce ya ziyarci makarantar, ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a daren Jumaâa.
âDaga bayananmu, âyan taâadda sun yi garkuwa da Éalibai da kananan yara 215 ciki har da malamai 12,â in ji Yohanna a sanarwar da Reuters ta ruwaito.
Nagarifmradio




