Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Godswill Akpabio,Ya Bukaci Shugaba Tinubu da Yayi Duba Kan Batun Janye Jami'an Tsaron 'Yan Sanda Daga Baiwa Manyan Kasarar nan Kariya.

Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Godswill Akpabio,Ya Bukaci Shugaba Tinubu da Yayi Duba Kan Batun Janye Jami'an Tsaron 'Yan Sanda Daga Baiwa Manyan Kasarar nan Kariya.

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya roƙi Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu, da ya sake nazari kan umarnin janye ’yan sanda daga wasu muhimman mutane.

Akpabio ya ce wasu sanatoci sun nuna fargabar rashin tsaro bayan matakin, har ta kai suna ganin watakila ba za su iya komawa gidajensu ba, lamarin da ya sa ya bukaci a duba matakin domin kare rayuka da tabbatar da tsaro.

Nagarifmradio

Comment As:

Comment (0)