labarai

Sanata mai wakiltar shiyyar Nasarawa…

Sanata mai wakiltar shiyyar Nasarawa ta Arewa a Majalisar Dattawa, Godiya Akwashiki, ya rasu yana da shekaru 52 a wani asibiti da ke kasar Indiya.

Read more

Yan Bin-diga Sun Kai Hari Tungar-giwa…

‘Yan Bin-diga Sun Kai Hari Tungar-giwa A Kebbi, Sun Kashe Mutane 3, Sun Yi Garkuwa Da Wasu

Da yammacin jiya, lokacin sallar Isha’i, ‘yan bindiga… Read more

Yan bindigar da suka yi garkuwa…

’Yan bindigar da suka yi garkuwa da mutum 28 a yankin Zak, cikin Æ™aramar hukumar Wase da ke Jihar Plateau, sun rage kuÉ—in fansa daga Naira miliyan… Read more

Sojojin Najeriya Sun Kama ÆŠan…

Sojojin Najeriya Sun Kama Ɗan Ƙunar Baƙin Wake a Borno 

Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da cewa ta kama wani mutum da ake zargin É—an Æ™unar… Read more

Mutum É—aya ya rasa ransa, yayin…

Mutum ɗaya ya rasa ransa, yayin da wasu biyar suka makale a ƙarƙashin gine-ginen da ya rushe a wata masana’antar sarrafa shinkafa da ke Jihar Kebbi.

Read more

Gwamnatin Neja Ta Tabbatar Da…

’Yan Bindiga Sun Kai Hari Garin Gebbe a Jihar Kebbi, An Rasa Rayuka da Dama.

Wasu ’yan bindiga sun kai mummunan hari a garin Gebbe, da ke Ward… Read more

Mutum Uku Sun Rasa Rayukansu a…

Mutum Uku Sun Rasa Rayukansu a Arangama Tsakanin Jami’an Tsaro da Ƙauraye a Katsina

Akalla mutane uku ne suka rasa rayukansu sakamakon wata… Read more

Dakarun hadin gwiwa na rundunonin…

Dakarun hadin gwiwa na rundunonin tsaro (JTF) da ke Faruruwa sun kubutar da wani bawan Allah da aka sace a kan iyakar jihohin Katsina da Kano. 

Read more