NBA Ta Bukaci Sake Duba Dokokin Haraji a Najeriya
Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya (NBA) ta bayyana bukatar gaggawa ga Gwamnatin Tarayya da ta sake… Read more
ACP Kundi Dauda Ya Tsallake Rijiya da Baya a Harin Kwanton Bauna a Jigawa
Â
Wani Mataimakin Kwamishinan ’Yan Sanda a Jihar Jigawa, ACP… Read more
Gwamnati Ta Ayyana Ƴan Bindiga a Matsayin Ƴan Ta’adda — Idris
A karon farko a hukumance, Gwamnatin Tarayya ta ayyana masu aikata ta’asa irin… Read more
Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni, ya raba kayan abinci ga Kiristoci 7,000 mazauna jihar domin murnar bikin Kirsimeti.
A cewar shirin rabon tallafin,… Read more
Gwamnan Jahar Kebbi ya bamu tirela ukku na Shinkafa domin Bukin Kirismati- Shugaban Kungiyar Kiristocin Jahar KebbiÂ
Shugaban Kungiyar Kiristoci… Read more
Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Godswill Akpabio,Ya Bukaci Shugaba Tinubu da Yayi Duba Kan Batun Janye Jami'an Tsaron 'Yan Sanda Daga… Read more
Harin 'Yan Bindiga Yayi Silar Mutuwar Wani Mutum,Bayan da Wanda Suka kaiwa Harin Yasha Dakyar a Neja.
A Daren Jiya ne da misalin karfe 9:30… Read more
Jirgin Flybird Ya Yi Hatsari a Kano, Mutane 11 Sun Tsira
Rahotanni sun tabbatar da cewa mutane 11 sun tsallake rijiya da baya bayan wani jirgin… Read more