Gwamnatin Tarayya ta fitar da gargaɗi mai tsanani ga Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU), tana barazanar aiwatar da manufar “babu aiki, babu albashi” idan aka katse harkokin karatu sakamakon matakin da ƙungiyar ta ɗauka.

A wata sanarwa da ma’aikatar ilimi ta fitar a ranar Lahadi, tare da sa hannun Ministan Ilimi, Maruf Tunji Alausa, da Karamin Ministan Ilimi, Suwaiba Sa’id Ahmed, gwamnati ta sake jaddada aniyarta ta magance ƙorafe-ƙorafen ASUU ta hanyar tattaunawa.
Ammaassco