Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) Reshen Jihar Kebbi Takardar Manema Labarai Kwanan Wata: 28 ga Agusta, 2025
ADC Reshen Jihar Kebbi… Read more
SAKATAREN KUDI NA JAM'IYAR PDP YA KOMA JAM'IYYAR APC A JAHAR SOKOTO :
Ayau, tsohon Sakataren kuddi na fadadddiyar jam"iyar PDP a Jahar… Read more
GWAMNA IDRIS YA KIRKIRO KWAMITI DON BIBIYA DA TANTANCE BARNAR DA RUWAN AMBALIYA YA YI A JIHAR KEBBI
Mai girma Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamared… Read more
Albashin sanatoci 109 zai biya farfesoshi 4,709
Aminiya ta gano cewa kimanin Naira biliyan 2.354 da ake kashewa a albashi da kuÉ—in gudanar… Read more
INEC ta bayyana cewa Joseph Ikpea na jam’iyyar APC ne ya lashe zaÉ“en cike gurbi da aka gudanar a ranar Asabar don wakiltar mazabar Sanata ta Edo Central*… Read more
INEC ta bayyana Chief Emma Nwachukwu (Onodugo) a matsayin wanda ya yi nasara kuma Sanata mai jiran gado na mazabar Sanata ta Anambra South*.
Â
Hukumar Zabe ta Kasa INEC, ta bayyana Misa Musa Jauro na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi na mazabar Ganye a jihar Adamawa.Â
INEC ta bayyana zaben cike gurbi na Majalisar Dokokin Jihar Zamfara, mazabar Kaura-Namoda ta Kudu, a matsayin wanda bai kammala ba