Tsohon hadimin Atiku, Segun Sowunmi, ya ce Shugaba Bola Tinubu zai fuskanci babbar matsala idan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya fito takarar a 2027

Tsohon hadimin Atiku, Segun Sowunmi, ya ce Shugaba Bola Tinubu zai fuskanci babbar matsala idan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya fito takarar a 2027. 

Ya bayyana cewa Jonathan na da karɓuwa a Arewa da Kudu maso Kudu da Middle Belt, kuma zai iya zama ɗan takarar na ban mamaki” ga PDP. 

Ya ce idan Jonathan ya fito, Tinubu zai bukaci sabuwar dabarar siyasa don kayar da shi.

Nagarifmradio

Comment As:

Comment (0)