
A garin Daura, jihar Katsina, mutane bakwai ‘yan asalin garin kuma ƴan gida ɗaya s
A garin Daura, jihar Katsina, mutane bakwai ‘yan asalin garin kuma Æ´an gida É—aya sun ci abinci da ake zargin yana É—auke da guba, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutum huÉ—u a cikin su.Â
Mutanen da suka tsira sauran su uku kuma yanzu haka suna karɓar kulawa a Asibitin Koyarwa dake cikin garin Katsina.
Kawo yanzu lokacin haÉ—a wannan rahoton, ba bu cikakken bayani kan yadda lamarin ya faru amma dai za mu kawo muku cikakken rahoto.
Nagarifmradio