Yanzu haka jami'an tsaro suna musayar wuta da 'yan bindiga a hanyar Funtua zuwa Gusau, jihar Zamfara,
- By NAGARIFMNEWS --
- Wednesday, 27 Aug, 2025

- 142 views
Yanzu haka jami'an tsaro suna musayar wuta da 'yan bindiga a hanyar Funtua zuwa Gusau, jihar Zamfara, ana shawartar matafiya daga Magazu zuwa Tsafe kan babbar hanyar da su dakata.Â
A taimaka da Sharing group daban-daban saboda direbobi da matafiya kada su faÉ—a hannun su
Nagarifmradio




