Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana damuwa kan hatsarin jirgin ƙasa daga Abuja zuwa Kaduna wanda ya faru a ranar Talata da safe, inda ya haifar da damuwa ga wadanda lamarin ya faru da su.
- By NAGARIFMNEWS --
- Wednesday, 27 Aug, 2025

- 107 views
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana damuwa kan hatsarin jirgin ƙasa daga Abuja zuwa Kaduna wanda ya faru a ranar Talata da safe, inda ya haifar da damuwa ga wadanda lamarin ya faru da su.
Â
An ruwaito cewa hatsari ya faru ne tare da matafiya jin kaɗan bayan ya bar Abuja da misalin ƙarfe 11 na safe zuwa Kaduna.
Â
Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa daga Kwamishinan yaÉ—a labaran jihar Malam Ahmed Maiyaki a jiya Talata a Kaduna.