
Yan ta'addan sun sace mai garin Rinjaye da duka limaman garin bayan sun kashe mutum uku sun yi garkuwa da wasu.
’Yan ta'addan sun sace mai garin Rinjaye da duka limaman garin bayan sun kashe mutum uku sun yi garkuwa da wasu.
mutanen garin da ba a tantance yawansu ba Ƙaramar Hukumar Shagari da ke Jihar Sakkwato.
’Yan gudun hijira daga sama da kauyuka 10 a Ƙaramar Hukumar Shagari ta Jihar Sakkwato sun rufe hanyar Shagari zuwa Sakkwato domin nuna fushinsu ga gwamnati kan azabar da suke sha hannun ’yan bindiga a yankinsu
Nagarifmradio