
Gwamnatin Soji Ta Burkina Faso Ta Hárámta Lúwáɗà A Ƙasar
Gwamnatin Soji Ta Burkina Faso Ta Hárámta Lúwáɗà A Ƙasar
Gwamnatin sojoji a Burkina Faso ta amince da wata sabuwar doka da ta haramta áurán jÃnsà tare da sanya hukuncin da zai kai shekaru biyar a gidan yari.
Tun kafin juyin mulkin da sojoji suka yi shekaru uku da suka wuce, áurén jÃnsà bai kasance wani abu da doka ta hana shi ba a Æ™asar, sai dai yanzu Burkina Faso ta shiga jerin Æ™asashen Afirka sama da 30 da suka haramta áurén jÃnsà a hukumance.
Nagarifmradio