Matsalar tsaro a Zamfara

Tun Bayan Zamana Ministan Tsaron Nigeriya Gwamna Maici Na Zamfara Dauda Lawal Dare Bai Taɓa Kirana A Waya Da sunan Yana Son Mutattauna Matsalar Tsaron Jihar ba,

Tun Bayan Zamana Ministan Tsaron Nigeriya Gwamna Maici Na Zamfara Dauda Lawal Dare Bai Taɓa Kirana A Waya Da sunan Yana Son Mutattauna Matsalar Tsaron Jihar ba,

Don Haka Duk Wani Surutu Da Zaiyi Akan Tsaron Jihar Nidai Bai Nemi Gudun Mawata Ko Shawarata Akan Yadda Za A Shawo Kan Matsalar Tsaron ba, Nima Banajin Dadin Yadda Abin Yaci Tura yaki Cinye wa, Zamfara Garina ne kuma Jihata Ne~ Matawalle.

Rariya

Comment As:

Comment (0)