Jihar kogi
Ambaliyar ruwa ta shafe ƙauyuka da dama a jahar kogi
Ambaliyar ruwa ta shafe kauyuka a Kogi
Gwamnatin jihar Kogi ta ce ambaliyar ruwa ta nutse Æ™auyuka biyar a Ibaji, inda ta buÉ—e cibiyoyin ‘yan gudun hijira 42 don taimakon jama’a. Hukumar SEMA ta gano Æ™auyuka 258 a cikin Æ™ananan hukumomi 8 da ke cikin haÉ—arin ambaliya.Â
Ayau News ta ruwaito an fara yin feshi a sansanonin yan gudun hijira (IDP) don kare cututtuka, yayin da gwamnati ta shawarci mazauna bakin koguna su koma wurare masu aminci.
Nagarifmradio




