Rasha: Putin ya ce zai saka ido kan Najeriya Saboda barazanar Trump da yayi na kai hara kasar.
- By NAGARIFMNEWS --
- Friday, 07 Nov, 2025

- 167 views
Mun sa ido sosai kan wannan lamari, tare da kira ga dukkan Éangarorin da abin ya shafa da su kasance masu bin Ćaâidojin dokokin Ćasa da Ćasa cikin natsuwa,â in ji mai magana da yawun Maâaikatar Harkokin Wajen Rasha, Maria Zakharova, a ranar Jumaâa.
Nagarifmradio




