labarai

An sace Motar 'yan sanda a Helkwatar…

An sace Motar 'yan sanda a Helkwatar 'yan sanda ta kasa dake Abuja.

Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja sun tabbatar da cewa… Read more

yan bindiga sun kai hari a wani…

Rahotanni daga jihar Zamfara sun bayyana cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari a wani masallaci da ke kauyen Yandoto, Æ™aramar hukumar Tsafe, inda suka… Read more

Gwamna Idris Ya Umurci Jami’an…

Gwamna Idris Ya Umurci Jami’an Tsaro Su Karbi Filin Haƙar Zinare a Karamar Hukumar Yauri.

Gwamnan Jihar Kebbi, Comrade Dr Nasir Idris, ya umurci… Read more

An Damfari Tsohon Gwamna Filato…

An Damfari Tsohon Gwamna Filato dala $290,000 ta hanyar sayar masa da agogon Polo na jabu.

Tsohon Gwamnan Jihar Filato, Joshua Dariye, ya kai… Read more

A ranar 1 ga watan Oktoba, 2025,…

A ranar 1 ga watan Oktoba, 2025, Collins zai shiga sahun tarihin duniya yayin da zai yi Æ™oÆ™arin kafa tarihi har guda biyu na shiga kundin ‘Guinness… Read more

Ana zargin matashi Mutawakkil,…

Ana zargin matashi Mutawakkil, wanda aka fi sani da Tony, da kashe kakanninsa ta hanyar caka musu wuka a unguwar Kofar Ruwa da safiyar yau.

Rahotanni… Read more

Hukumar Binciken Manyan Laifuka…

Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta Amurka (FBI) ta sanya la’adar Dala 10,000, kwatankwacin Naira miliyan 15 ga duk wanda ya bayar da bayanin da zai… Read more

Gwamnatin Tarayya ta umarci dukkanin…

Gwamnatin Tarayya ta umarci dukkanin ma’aikatu, hukumomi, sojoji da kuma cibiyoyin kuÉ—i da ma’aikatu masu zaman kansu da su fara tantance takardun… Read more