labarai

Ambaliyar ruwa ta shafe Æ™auyuka…

Ambaliyar ruwa ta shafe kauyuka a Kogi

Gwamnatin jihar Kogi ta ce ambaliyar ruwa ta nutse Æ™auyuka biyar a Ibaji, inda ta buÉ—e cibiyoyin ‘yan… Read more

Mataimakin shugaban kasa, Sanata…

Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shattima, a jawabinsa a Gaban dubban shuwagabannin duniya, ya bayyana manufar Najeriya akan kasar Palastinu.

Read more

Yan bindiga sun kai hari wasu…

'Yan bindiga sun kai hari wasu ƙauyuka na Patigi a Jihar Kwara, inda suka kashe wata mata mai juna biyu tare da wasu mutane.

Haka kuma sun… Read more

Wata kotun soji a Najeriya ta…

Wata kotun soji a Najeriya ta yanke wa sojoji huÉ—u hukuncin É—aurin rai-da-rai kan sayar da makamai da harsasai ba bisa Æ™a’ida ba, a Maiduguri, jihar… Read more

Sojoji masu nagartacciyar lafiya…

Sojoji masu nagartacciyar lafiya na da muhimmanci sosai wajen tsaron Nijeriya, in ji Matawalle 

Ministan Æ™asa a ma’aikatar tsaron Nijeriya,… Read more

A yayin ci gaba da bincike, wani…

A yayin ci gaba da bincike, wani Mubarak Ladan, mai shekaru 28 daga Kamba, ya kai naira dubu É—ari shida (₦600,000) wa DPO Kamba, SP Bello Mohd Lawal,… Read more

Gwamnatin Kebbi Ta Mayar da Sashen…

Gwamnatin Kebbi Ta Mayar da Sashen Haihuwa na Fati Lami Zuwa Sabon Gini a Asibitin Sir Yahaya Memorial

Gwamnatin Jihar Kebbi ta koma da sashen… Read more

Hukumar DSS ta Gayyaci Abubakar…

Hukumar DSS ta Gayyaci Abubakar Malami SAN domin Amsa Tambayoyi.

Tsohon Babban Lauyan Tarayya kuma Ministan Shari’a na Najeriya, Abubakar Malami… Read more