
Zaɓen Anambura
INEC ta bayyana Chief Emma Nwachukwu (Onodugo) a matsayin wanda ya yi nasara kuma Sanata mai jiran gado na mazabar Sanata ta Anambra South.
INEC ta bayyana Chief Emma Nwachukwu (Onodugo) a matsayin wanda ya yi nasara kuma Sanata mai jiran gado na mazabar Sanata ta Anambra South*.
Sakamakon ƙarshe:
✅️ *APGA*: 90,408 ????
◽️ *APC*: 19,812
◽️ *YPP*: 6,538
◽️ *ADC*: 2,889
Nagarifmradio