
Gwamnatin Neja Ta Tabbatar Da Kama Hatsabibin ÆŠan Bindiga, Abubakar Abba.
Malam Nasiru El-rufa'i Ba Shugabana Bane A Siyasa Bai Koyamin Komai Ba A Siyasa, Inji Gwamna Uba Sani
Â
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya karyata rade-radin da ke cewa yana karkashin koyarwar siyasar tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufai.
Â
Uba Sani ya bayyana cewa jagororin da suka haskaka masa tafarki a siyasa ba El-Rufai ba ne, illa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da kuma marigayi lauya mai kare haƙƙin bil’adama, Chief Gani Fawehinmi.
Â
A cewarsa, irin koyarwar shugabannin nan biyu ne suka gina shi, suka kuma sa ya dage wajen kare talakawa da kuma bin akidar adalci a
mulki.
Nagarifmradio