labarai

SHUGABA TINUBU YA AMINCE DA MURABUS…

SHUGABA TINUBU YA AMINCE DA MURABUS DIN GEOFFREY NNAJI A MATSAYIN MINISTA

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da murabus din Geoffrey… Read more

Mahmood Yakubu ya sauka daga kujerar…

Mahmood Yakubu ya sauka daga kujerar shugabancin  INEC

Farfesa Mahmood Yakubu ya sauka daga kujerar Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta… Read more

Shugaba Tinubu ya ba da umarnin…

Shugaba Tinubu ya ba da umarnin a rage kudin kujerar aikin Hajji na 2026

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarni ga hukumar kula da… Read more

Wani tsohon jami’in sojin sama…

Wani tsohon jami’in sojin sama mai ritaya, Air Vice Marshal daga jihar Anambra, ya rasu a cikin jirgin British Airways da ke kan hanyarsa daga London… Read more

Gwamnatin Neja Ta Tabbatar Da…

Rundunar Ƴansandan jihar Kano ta kama wani mutum da ake zargi da hannu wajen sace Hakimin Garin Garun-Babba, Alhaji AbdulMumini Mudi Zakari, a shekarar… Read more

Sojoji Sun Kashe Shugaban Ƴan…

Sojoji Sun Kashe Shugaban Ƴan Bindiga, Kachalla Maidawa, da Wasu 35..

Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kashe fitaccen shugaban ‘yan bindiga,… Read more

Al’ummar wani yanki a Sokoto sun…

Al’ummar wani yanki a Sokoto sun tura roko da neman alfarma ga gwamnati kan matsalar tsaro da ta ki ci ta ki cinyewa Mutanen sun bukaci gwamnatin Bola… Read more

Jirgin Abuja–Kaduna ya koma aiki

Jirgin Abuja–Kaduna ya koma aiki

Hukumar Jiragen Kasa ta Najeriya (NRC) ta sake farfado da zirga-zirgar jirgin Abuja–Kaduna bayan wani lokaci… Read more