labarai

An yi jana'izar Sojojin Najeriya…

An yi jana'izar Sojojin Najeriya 3 da 'yan bindiga suka kashe sakamakon harin da suka kai musu a jihar Kebbi.

Mai martaba Sarkin Zuru… Read more

Hukumomin jihar Kano da ke arewa…

Hukumomin jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya sun sanar da matakin aurar da zawarawa da ƴanmata har 2,000, shirin da gwamnati za ta ɗauki… Read more

Gwamnatin Tarayya na Shirin daukar…

Rashin tsaro: Gwamnatin Taraiya za ta ɗauki jami'an tsaron sa-kai dubu 130 don fattatakar ƴanbindiga 

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin… Read more

Tinubu ya nada Joash Ojo Amupitan…

Tinubu ya nada Joash Ojo Amupitan (SAN), a matsayin sabon shugaban hukumar INEC na kasa.

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Farfesa Joash… Read more

Yan Bindiga Sun Kai Hari a Jihar…

'Yan Bindiga Sun Kai Hari a Jihar Zamfara, Sun Sace Mutane 30

Wasu 'yan bindiga sun kai mummunan hari a wani kauye da ke cikin Jihar… Read more

Hukumar Kwastam a jihar Kebbi…

Hukumar Kwastam a jihar Kebbi ta kama kayan da aka shigo da su ta barauniyar hanya na darajar Naira miliyan 109.5 a watan Satumba.

Arewa Updates… Read more

Gwamnan Jihar Kebbi, Dr. Nasir…

Gwamnan Jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris, Kauran Gwandu, ya gargadi ’yan siyasa da sauran al’umma da su guji siyasantar da batun tsaro, yana mai cewa yaki… Read more

Tsaro: Shugaba Tinubu ya kira…

Tsaro: Shugaba Tinubu ya kira taron Majalisar Koli ta ƙasa da ta ‘Yan Sanda

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya kira zama na musamman na Majalisar… Read more