labarai

photography

MayaÆ™an Boko Haram sun kashe aÆ™alla…

MayaÆ™an Boko Haram sun kashe aÆ™alla mutum 55 a arewa maso gabashin Najeriya, a wani hari da suka kai kan wasu mutane da suka koma garinsu daga sansanin… Read more

Rikicin Shugabanci Ya Kunno Kai…

Rikicin Shugabanci Ya Kunno Kai a PDP: Gwamnonin PDP na Neman Shekarau, Yazama Shugaban Jam'iyyar Tawagar Wike na Ƙoƙarin Naɗa Ortom

Wani… Read more

An kama wani boka a jihar Anambra…

An kama Boka da ya ke sayen kwaroron roba da aka yi amfani da su daga Æ´an mata masu zaman kansu

An kama wani boka a jihar Anambra bayan da ya… Read more

KuÉ—in da ake baiwa jihohi ya ninka…

Kuɗin da ake baiwa jihohi ya ninka tun bayan cire tallafin man fetur – Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya ta ce kuÉ—aÉ—en da ake baiwa jihohi… Read more

photography

Wasu 'yan bindiga da ake zargin…

Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, a ranar Juma’a, sun kashe jami’an Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC) guda takwas… Read more

Tun Bayan Zamana Ministan Tsaron…

Tun Bayan Zamana Ministan Tsaron Nigeriya Gwamna Maici Na Zamfara Dauda Lawal Dare Bai TaÉ“a Kirana A Waya Da sunan Yana Son Mutattauna Matsalar Tsaron… Read more

An kama jami’an rundunar tsaro…

An kama jami’an rundunar tsaro ta Amotekun biyu bisa zargin satar koko a Ondo

Jami’an rundunar tsaro ta jihar Ondo, wato Amotekun Corps,  su… Read more

Wasu fusattatun matasa sun farmaki…

Wasu fusattatun matasa sun farmaki mataimakin gwamnan jihar Sokoto saboda hare-haren yan bindiga. A kalla an kama mutum hudu bayan hari kan tawagar… Read more