
Kano
INEC ta tabbatar da Garba yau gwarmai Na Jam'iyyar APC a matsayin Wanda ya samu Nasara.
Saboda iringizon kuri'u da Jamiyyar NNPP tayi a Wasu akwatina 9 Yanzu dai Hukumar zabe ta INEC ta tabbatar da Garba yau gwarmai Na Jam'iyyar APC a matsayin Wanda ya samu Nasara.
Nagarifmradio