Jihar Adamawa
Hukumar Zabe ta Kasa INEC, ta bayyana Misa Musa Jauro na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi na mazabar Ganye a jihar Adamawa.
- By NAGARIFMNEWS --
- Sunday, 17 Aug, 2025

- 139 views
Hukumar Zabe ta Kasa INEC, ta bayyana Misa Musa Jauro na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi na mazabar Ganye a jihar Adamawa.Â
Nagarifmradio




