
Zaɓen Edo
INEC ta bayyana cewa Joseph Ikpea na jam’iyyar APC ne ya lashe zaɓe
INEC ta bayyana cewa Joseph Ikpea na jam’iyyar APC ne ya lashe zaɓen cike gurbi da aka gudanar a ranar Asabar don wakiltar mazabar Sanata ta Edo Central* a jihar Edo.
- APC: Æ™uri'u 105,129 Â
-PDP: ƙuri'u 15,146