Siyasa

SAKATAREN KUDI NA JAM'IYAR PDP YA KOMA JAM'IYYAR APC A JAHAR SOKOTO

SAKATAREN KUDI NA JAM'IYAR PDP YA KOMA JAM'IYYAR APC A JAHAR SOKOTO :

Ayau, tsohon Sakataren kuddi na fadadddiyar jam"iyar PDP a Jahar Sokoto, Hon. Nasiru Yahaya Isa (Wamban Isa) ya fice daga jam'iyar PDP zuwa jam'iyar APC ta hannun Shugaban Jam'iyar APC  Hon. Isah Sadiq Achida.

Nagarifmradio

Comment As:

Comment (0)