labarai

Rundunar ‘Yan sandan jihar Nasarawa…

Rundunar ‘Yan sandan jihar Nasarawa ta kama shahararren shugaban ‘yan garkuwa da mutane da fashi da makami, Mohammed Bammi wanda aka fi sani da Zomo,… Read more

photography

Akalla mutane shida sun rasu,…

Akalla mutane shida sun rasu, yayin da wasu uku suka ɓace a hatsarin kwale-kwale da ya auku a Garin Faji, karamar hukumar Sabon Birni, jihar Sokoto.

Read more

Gwamnatin Neja Ta Tabbatar Da…

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce ba ya cikin tashin hankali na zama shugaban Najeriya a Dole. 

Atiku ya bayyana hakan… Read more

Majalisar Musulmi ta Jihar Taraba…

Majalisar Musulmi ta Jihar Taraba ta haramta gudanar da wasu bukukuwan aure a Jalingo, inda ta ce lamarin na Æ™unshe da ayyukan da ba su dace da addinin… Read more

YAN SANDA SUN CIMMA NASARA TA…

‘YAN SANDA SUN CIMMA NASARA TA KUMA TA CETO WANI DA AKA SACE A KAUYEN KESAN NA KARAMAR HUKUMAR SHANGA

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya wadda ke… Read more

NEMA ta gargadi mazauna Kebbi,…

NEMA ta gargadi mazauna Kebbi, Neja da Kwara su bar wuraren da ambaliya ke yawan faruwa

Hukumar Kula da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) ta fitar… Read more

Alkalai Da Dama Sun Shiga Cikin…

Alkalai Da Dama Sun Shiga Cikin Siyasa Da Cin Hanci Da Rashawa - Obasanjo 

Tsohon Shugaban Ƙasa, Cif Olusegun Obasanjo, a ranar Juma’a ya bayyana… Read more

Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Katsina…

Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Katsina ta kama wani maharbi mai shekara 25, Bashir Bala, bisa zargin harbin mutane uku bisa kuskure, lamarin da ya yi… Read more