labarai

Aliko Êangote, ya zargi wasu manyan…

Mai kuɗin Afrika kuma Shugaban Matatar Mai ta Êangote, Alhaji Aliko Êangote, ya zargi wasu manyan masu harkar mai da shirya maƙarƙashiya domin kashe… Read more

Yan bindiga sun yi wa wani hakimi…

Wasu Ć´anbindga ɗauke da makamai sun auka wa garin Dogon Daji da ke yankin ƙaramar hukumar Tsafe a jihar Zamfara, tare da yi wa hakimin garin yankan… Read more

YAN SANDA SUN KAMA MUTANE BIYU…

‘YAN SANDA SUN KAMA MUTANE BIYU DA AKE ZARGI DA SIYAN KAYAN SATA A BIRNIN KEBBI

ANA CIGABA DA NEMAN MAI LAIFI NA GABA

 

A ranar… Read more

NDLEA ta kama Ba'indiye da wasu…

NDLEA ta kama Ba'indiye da wasu mutane da ƙwaya ta naira biliyan uku a Legas

Hukumar Hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA… Read more

Naƙara tabbatar maku, da ina da…

Gwamnan jihar Zamfara a Najeriya, Dr. Dauda Lawal Dare, ya jaddada cewa cikin watanni biyu zai iya kawo karshen matsalar tsaro a jihar idan da yana… Read more

Anyi Sulhu Tsakanin Al’umma Da…

Anyi Sulhu Tsakanin Al’umma Da Ƴan Bindiga A Faskari, Jihar Katsina

Rahotanni daga ƙaramar hukumar Faskari da ke Jihar Katsina sun tabbatar… Read more

Rundunar sojin Najeriya ta ce…

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe jagoran Ć´an fashin-daji, Babangida Kachalla a jihar Kogi da ke tsakiyar ƙasar.   An ruwaito… Read more

Gwamna Idris: Bukin Kifi na Ƙasa…

Gwamna Idris: Bukin Kifi na Ƙasa da Ƙasa na Argungu Muhimmi ne ga Tattalin Arzikin Ruwa da Cigaban Dorewa

Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamared Dr.… Read more