labarai

Karamar hukumar Kurfi a Jihar…

Karamar hukumar Kurfi a Jihar Katsina tayi sasanci da 'yan Bindigar da su ka addabi karamar hukumar. 

Maradin Katsina Hakimin Kurfi Alhaji… Read more

Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamared…

Gwamnatin Jihar Kebbi ta naÉ—a Sanusi Mika'ilu Sami a matsayin sabon Sarkin Zuru

Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamared Dr. Nasir Idris, ya amince… Read more

Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba…

Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 14, karkashin Mai Shari’a Maryam Sabo, ta yanke hukuncin É—aurin shekaru 21 ga wani malamin makarantar Islamiyya mai… Read more

Majalisar Zartarwa ta Jihar Sokoto…

Majalisar Zartarwa ta Jihar Sokoto ta Amince da Ayyuka Masu Muhimmanci

 

Majalisar zartarwa ta jihar Sokoto ta amince da aiwatar da wasu… Read more

Gwamnatin Tarayya ta fara kama…

Gwamnatin Tarayya ta fara kama jagoran Ć™ungiyar IPOB É—in wadda ke gwagwarmayar Ć™afa Ć™asar yan Ć™abilar Igbo ta Biafra ne a 2015, amma ta bada belinsa… Read more

Shugaba Tinubu ya sauka da zafinsa,…

Shugaba Tinubu ya sauka da zafinsa, inda ya bayyana cewa "Ina jiran cikakken rahoto kan hatsarin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna. 

Shugaban kasa… Read more

Da ĆŠumi-ĆŠumi: Barayin daji sun…

Da ĆŠumi-ĆŠumi:

Barayin daji sun shiga Ć™auyen ĆŠantankari, sun buÉ—ewa mutane wuta a wata majalissa, sun harbi mutane da dama, wanda ba a kai ga… Read more

Wani jami’in ’yan sandan MOPOL…

Wani jami’in ’yan sandan MOPOL mai mukamin Insfekta ya harbe wani soja har lahira a garin Futuk na karamar hukumar Alkaleri a Bauchi.

 

Read more