labarai

Yan bindiga sun kashe mutane biyu…

Maudu’i Korafi Kan Matsalar Tsaro a Karamar Hukumar Augiu 

‎

‎Mai Girma Gwamna, 

‎

‎Ina rubuto wannan takarda ne don nuna… Read more

Gwamna Bago na Jihar Neja Ya Sauke…

Gwamna Bago na Jihar Neja Ya Sauke Dukkan Kwamishinoninsa da sauran Manyan muƙamai A Jihar

Gwamna Umaru Mohammed Bago na jihar Neja ya amince… Read more

Yan ta'addan sun sace mai garin…

’Yan ta'addan sun sace mai garin Rinjaye da duka limaman garin bayan sun kashe mutum uku sun yi garkuwa da wasu.

mutanen garin da ba a tantance… Read more

Kotu a Finland ta yanke wa jagoran…

Kotu a Finland ta yanke wa jagoran Biafara Simon Ekpa hukuncin shekara 6 a gidan yari 

Kotu ta Päijät-Häme da ke Finland ta yanke wa Simon Ekpa,… Read more

In Zaka yi Shirmenka Ka Daina…

In Zaka yi Shirmenka Ka Daina Haɗawa da Lamarin Tsaro, Matsalar Tsaro ba Abun Siyasa Bane — Ribado ga Elrufa'i 

Gwamnatin Tinubu Ta Mayar… Read more

Duk da waÉ—annan hujjoji da ake…

Duk da waÉ—annan hujjoji da ake bayyana, gwamnatin Kano ta fito ta kare hadimin gwamnan tana mai watsi da rahoton zargin satar Naira biliyan 6.5 da… Read more

'Yan Sanda Sun Bude Bincike sun…

'Yan Sanda Sun Bude Bincike sun Zargin El Rufa'i Kan Taron ADC a jihar Kaduna.

Rundunar ‘yan sanda ta Kaduna ta kaddamar da bincike… Read more

Wasu da ba san ko su wane ne ba…

Wasu  da ba san ko su wane ne ba sun tarwatsa gangamin Taron Jam'iyyar hadaka ta ADC a Jihar Kaduna.

An farfasawa wasu Kai da duwatsu wasu… Read more