labarai

Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi…

Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta kama mutane shida da ake zargi da hannu a satar zinare da kimar sa ta kai Naira miliyan 109.5 a garin Ka’oje, karamar… Read more

Ƙasar Qatar za ta karɓi bakuncin…

Ƙasar Qatar za ta karɓi bakuncin taron koli na gaggawa na kasashen Larabawa da Musulmi a ranar Lahadi, domin tattaunawa kan harin Isra’ila da ya girgiza… Read more

Kwamishinan 'yan sandan jihar…

Kwamishinan 'yan sandan jihar Kebbi a arewacin Najeriya ya ce wasu mutane biyu sun shiga komarsu bayan kamasu da cin-zarafin wasu yara biyu 'yan… Read more

Gwamnatin Jihar Lagos ta haramta…

Gwamnatin Jihar Lagos ta haramta acaba a duka fadin jihar 

Ta umurci jami’an tsaro su kama duk dan Acabar da ya karya dokar, sai dai Gwamnatin… Read more

Jerin Wadanda Ba za su biya haraji…

Jerin Wadanda Ba za su biya haraji ba a Najeriya: Duba idan kana ciki....

A wata hira da aka yi da Shugaban kwamitin gyaran haraji, Mr Taiwo… Read more

Majalisar Dattawa ta hana Sanata…

Majalisar Dattawa ta hana Sanata Natasha komawa majalisa duk da cikar wa’adin dakatarwarta 

Majalisar Dattawa ta ce Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan… Read more

Manoman albasa a Jihar Jigawa…

Manoman albasa a Jihar Jigawa sun yi asarar albasa da darajarta ta kai kusan naira biliyan ɗaya sakamakon amfani da irin shuka marar inganci a lokacin… Read more

Ya Zama Dole Mu Soma Takawa Gwamnatin…

Ya Zama Dole Mu Soma Takawa Gwamnatin Tarayya Burki Kan Basussukan Da Take Ciyowa Domin Abubuwan Sun Soma Zama Abin Tsoro, Inji Kakakin Majalisar Tarayya,… Read more