Hukumar hana sha da fataucin miyagun Æ™wayoyi ta kasa (NDLEA) a reshen Kano ta ce ta kama wani matashi mai shekaru 29, Adamu Yusuf, da kwayoyin Tramadol… Read more
Hukumar Hasashen Yanayi ta Nijeriya (NiMet) ta yi hasashen cewa za a yi ruwan sama ai ƙarfi da tsawa daga ranar Litinin zuwa ranar Laraba a faɗin ƙasar.
Rundunar ‘Yan sandan jihar Nasarawa ta kama shahararren shugaban ‘yan garkuwa da mutane da fashi da makami, Mohammed Bammi wanda aka fi sani da Zomo,… Read more
Majalisar Musulmi ta Jihar Taraba ta haramta gudanar da wasu bukukuwan aure a Jalingo, inda ta ce lamarin na Æ™unshe da ayyukan da ba su dace da addinin… Read more