labarai

Kwamishinan ya kuma bayar da umarnin…

Kwamishinan ya kuma bayar da umarnin a miƙa wannan shari’a zuwa Sashen Binciken Manyan Laifuka na Jiha da ke Birnin Kebbi, domin gudanar da cikakken… Read more

Kwamishinan ‘yan sandan jihar…

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kebbi, Muhammad Sani Bello ya ce ba wanda aka kama zuwa yanzu dangane da harin da aka kai wa ayarin motocin tsohon Ministan… Read more

Hukumar Kula da Gudanar da Ruwa…

Hukumar Kula da Gudanar da Ruwa ta Kasa (NIHSA) ta yi hasashen ambaliyar ruwa a kananan hukumomi 107 na jihohi 21 a fadin Najeriya tare da gargadin… Read more

Yansanda Sun Kama Riƙaƙƙun Masu…

‘Yansanda Sun Kama Riƙaƙƙun Masu Laifuka Su 7 a Katsina

 

Rundunar 'yansanda a Katsina sun kama wasu gungun yan fashi da makami da… Read more

Yan Kasuwar Sin (China) sun fara…

Yan Kasuwar Sin (China) sun fara karɓar Naira maimakon Dala

‘Yan kasuwar musayar kuɗi sun bayyana cewa ‘yan kasuwar Sin (China) yanzu suna karɓar… Read more

Shahararren dan kasuwa a Afirka,…

Shahararren dan kasuwa a Afirka, Aliko Dangote, ya bayyana cewa bai taɓa dogaro da kuɗin iyayensa wajen gina harkokin kasuwancinsa ba.

A wata… Read more

Gwamnatin Soji Ta Burkina Faso…

Gwamnatin Soji Ta Burkina Faso Ta Hárámta Lúwáɗí A Ƙasar

Gwamnatin sojoji a Burkina Faso ta amince da wata sabuwar doka da ta haramta áurán… Read more

Kungiyar Likitocin Masu Ƙwarewa…

Kungiyar Likitocin Masu Ƙwarewa a Najeriya (NARD) ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki goma don ta cika bukatun da likitocin suka dade suna… Read more