labarai

photography

Harin Bama: Shugaba Tinubu ya…

Harin Bama: Shugaba Tinubu ya bayar da umarnin tura ƙarin sojoji da jirage marasa matuka, domin murkushe 'yan ta'adda.

Mataimakin Shugaban… Read more

NLC ta buƙaci Tinubu da ya ƙara…

NLC ta buƙaci Tinubu da ya ƙara mafi ƙarancin albashi, ta ce N70,000 ya yi kaɗan 

Kungiyar Kwadago ta Ƙasa (NLC) tare da ma’aikatan gwamnatin… Read more

photography

Mayaƙan Boko Haram sun kashe aƙalla…

Mayaƙan Boko Haram sun kashe aƙalla mutum 55 a arewa maso gabashin Najeriya, a wani hari da suka kai kan wasu mutane da suka koma garinsu daga sansanin… Read more

Rikicin Shugabanci Ya Kunno Kai…

Rikicin Shugabanci Ya Kunno Kai a PDP: Gwamnonin PDP na Neman Shekarau, Yazama Shugaban Jam'iyyar Tawagar Wike na Ƙoƙarin Naɗa Ortom

Wani… Read more

An kama wani boka a jihar Anambra…

An kama Boka da ya ke sayen kwaroron roba da aka yi amfani da su daga ƴan mata masu zaman kansu

An kama wani boka a jihar Anambra bayan da ya… Read more

Kuɗin da ake baiwa jihohi ya ninka…

Kuɗin da ake baiwa jihohi ya ninka tun bayan cire tallafin man fetur – Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya ta ce kuɗaɗen da ake baiwa jihohi… Read more

photography

Wasu 'yan bindiga da ake zargin…

Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, a ranar Juma’a, sun kashe jami’an Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC) guda takwas… Read more

Tun Bayan Zamana Ministan Tsaron…

Tun Bayan Zamana Ministan Tsaron Nigeriya Gwamna Maici Na Zamfara Dauda Lawal Dare Bai Taɓa Kirana A Waya Da sunan Yana Son Mutattauna Matsalar Tsaron… Read more