labarai

Zamu tsaurara matakan tsaro tare…

Shugabar Hukumar Shige da Fice ta Ƙasa ta bayyana cewa dalilin da ya sa ta kai ziyarar aiki jihar Kebbi shi ne domin duba yadda ake gudanar da ayyuka… Read more

Sojojin ƙasar nan a ƙarƙashin…

Sojojin ƙasar nan a ƙarƙashin Operation Hadin Kai sun kubutar da mata bakwai tare da yara biyar da aka sace a kan hanyar Gwoza zuwa Limankara.

Read more

SHUGABA TINUBU YA NADA JANAR CHRISTOPHER…

SHUGABA TINUBU YA NADA JANAR CHRISTOPHER MUSA A MATSAYIN SABON MINISTAN TSARO

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya nada Janar Christopher Gwabin… Read more

Ministan Tsaro na Najeriya, Alhaji…

Ministan Tsaro na Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya ajiye mukaminsa da nan take.

A wata wasika da ya rubuta ranar 1 ga Disamba,… Read more

NSA Ribadu: Za a dawo da ɗaliban…

NSA Ribadu: Za a dawo da ɗaliban da aka sace “nan ba da daɗewa ba”

Mai bai wa Shugaban Ƙasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Malam Nuhu Ribadu,… Read more

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kebbi…

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kebbi ta bayyana cewa ta ɗauki ƙarin matakan tsaro a sansanin horaswa na matasa masu bautar ƙasa (NYSC) da ke Basaura, domin… Read more

Rundunar ’yan sandan Jihar Kano…

Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta sake jaddada matakan hana jigilar fasinja da babura, tare da takunkumin hana amfani da Keke Napep daga karfe 10:00… Read more

Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa…

Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta Najeriya, (NARD), ta dakatar da yajin aikin sai baba-ta-gani da ta fara kwana 29 da suka gabata.   Cikin wata… Read more