labarai

photography

Wasu 'yan bindiga da ake zargin…

Wasu 'yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, a ranar Juma’a, sun kashe jami’an Hukumar Tsaro ta Civil Defence (NSCDC) guda takwas… Read more

Tun Bayan Zamana Ministan Tsaron…

Tun Bayan Zamana Ministan Tsaron Nigeriya Gwamna Maici Na Zamfara Dauda Lawal Dare Bai TaÉ“a Kirana A Waya Da sunan Yana Son Mutattauna Matsalar Tsaron… Read more

An kama jami’an rundunar tsaro…

An kama jami’an rundunar tsaro ta Amotekun biyu bisa zargin satar koko a Ondo

Jami’an rundunar tsaro ta jihar Ondo, wato Amotekun Corps,  su… Read more

Wasu fusattatun matasa sun farmaki…

Wasu fusattatun matasa sun farmaki mataimakin gwamnan jihar Sokoto saboda hare-haren yan bindiga. A kalla an kama mutum hudu bayan hari kan tawagar… Read more

Hukumar tsaro ta farin kaya a…

Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS, ta shigar da Æ™arar jagororin Æ™ungiyar Ansaru biyu, bisa zarginsu da hannu a wasu hare-hare a Najeriya.… Read more

Matsalar yunwar ta fi Æ™amari ne…

Majalisar ÆŠinkin Duniya ta ce kimanin mutum miliyan 31 ne ke fuskantar Æ™arancin abinci a Najeriya, wanda hakan ne mafi yawa a tarihi, sanadiyyar rage… Read more

Kirista Ya Gina Katafaren Masallaci…

Kirista Ya Gina Katafaren Masallaci a Ƙauyensa a Jihar Nasarawa

Wani É—an siyasa kuma shugaban jam’iyyar APC na jihar Nasarawa, Dr. John D. W.… Read more

Mutane da dama sun mutu bayan…

 Mutane da dama sun mutu bayan rushewar sama da gidaje 500 daga jiya zuwa yau a Batsari jihar Katsina 

Daga daren jiya zuwa wayewar safiyar… Read more