Shugaba Tinubu Ya Sake Tabbatar da Janye ’Yan Sanda Daga Tsaron Ministoci da Manyan Mutane, A Bar Su a Hannun Civil Defence
Shugaba Bola Ahmed… Read more
Shugaba Tinubu ya yi maraba da dawowar dalibai 100 na Papiri, ya umurci jami’an tsaro su gaggauta ceto sauran
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu… Read more
An ayyana dokar hana fita ba dare ba rana a Lamurde, Jihar Adamawa, saboda tashin hankalin kabilanci da ya sake kunno kai.
Rundunar ’Yan Sandan… Read more
Shugaba Tinubu ya yaba wa sojojin Najeriya kan kare dimokuraÉ—iyya a Jamhuriyar Binin
Shugaba Bola Ahmad Tinubu, ya jinjinawa rundunar sojin… Read more
Shugabar Hukumar Shige da Fice ta Ƙasa ta bayyana cewa dalilin da ya sa ta kai ziyarar aiki jihar Kebbi shi ne domin duba yadda ake gudanar da ayyuka… Read more
Sojojin ƙasar nan a ƙarƙashin Operation Hadin Kai sun kubutar da mata bakwai tare da yara biyar da aka sace a kan hanyar Gwoza zuwa Limankara.
SHUGABA TINUBU YA NADA JANAR CHRISTOPHER MUSA A MATSAYIN SABON MINISTAN TSARO
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya nada Janar Christopher Gwabin… Read more
Ministan Tsaro na Najeriya, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya ajiye mukaminsa da nan take.
A wata wasika da ya rubuta ranar 1 ga Disamba,… Read more