Wani sabon hatsarin kwale-kwale ya sake aukuwa a ƙauyen Ruggar Buda, Rafin Dartanja, ƙaramar hukumar Shagari ta Jihar Sokoto, lamarin da ake tsoron… Read more
Tsohon shugaban hukumar inshorar lafiyar ƙasa (NHIS), Farfesa Usman Yusuf, ya zargi gwamnoni da jawo matsaloli a Najeriya. Farfesa Usman Yusuf ya… Read more
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya nemi a bai wa ‘yan Najeriya damar zaɓen shugaban Hukumar Zabe INEC da Kwamishinoninta kai… Read more
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ɗauki matakin dakatar da dala biliyan 5 na tallafin ƙasashen waje da majalisar dokokin ƙasar ta riga ta amince da… Read more
Gwamnan Jihar Sokoto Ahmed Aliyu, ya kaddamar da shirin dasa itatuwa na shekarar 2025 a garin Sabon Birni Kasarawa, inda ya bukaci al umma da su hada… Read more