Gurfanar da Jaafar Jaafar a Kotu Saboda Ya Binciko Badakalar N6.5B Ya Nuna Gwamnatin Kano Ta Gaza Inji Lauya Abba Hikima
Fitaccen É—an jarida,… Read more
Gwamnan Jihar Sokoto Ahmed Aliyu, ya kaddamar da shirin dasa itatuwa na shekarar 2025 a garin Sabon Birni Kasarawa, inda ya bukaci al umma da su hada… Read more
Matawalle ya sake jaddada goyon bayan Nijeriya ga hadin guiwar nahiyar
Ministan kasa a ma'aikatar tsaron Nijeriya Dr Bello Muhammad Matawalle,… Read more
Kotun Majistiri mai lamna 15 da ke Nomansland a Kano ta ba da umarni ga Mataimakin Babban Sufeton Yan sanda.
 mai lura da shiyya ta É—aya da… Read more
Karamar hukumar Kurfi a Jihar Katsina tayi sasanci da 'yan Bindigar da su ka addabi karamar hukumar.Â
Maradin Katsina Hakimin Kurfi Alhaji… Read more
Gwamnatin Jihar Kebbi ta naÉ—a Sanusi Mika'ilu Sami a matsayin sabon Sarkin Zuru
Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamared Dr. Nasir Idris, ya amince… Read more
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 14, karkashin Mai Shari’a Maryam Sabo, ta yanke hukuncin É—aurin shekaru 21 ga wani malamin makarantar Islamiyya mai… Read more
Majalisar Zartarwa ta Jihar Sokoto ta Amince da Ayyuka Masu Muhimmanci
Â
Majalisar zartarwa ta jihar Sokoto ta amince da aiwatar da wasu… Read more