labarai

'Yan Sanda Sun Bude Bincike sun…

'Yan Sanda Sun Bude Bincike sun Zargin El Rufa'i Kan Taron ADC a jihar Kaduna.

Rundunar ‘yan sanda ta Kaduna ta kaddamar da bincike… Read more

Wasu da ba san ko su wane ne ba…

Wasu  da ba san ko su wane ne ba sun tarwatsa gangamin Taron Jam'iyyar hadaka ta ADC a Jihar Kaduna.

An farfasawa wasu Kai da duwatsu wasu… Read more

Sama da Daliban Najeriya 396,000…

Sama da Daliban Najeriya 396,000 ne suka ci gajiyar Tallafin Karatun Gwamnatin Tarayya na NELFUND

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa sama da… Read more

photography

An gano gawar wani matashi mai…

An gano gawar wani matashi mai shekara 29 da ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a Jihar Sokoto. Lamarin ya faru ne ranar Juma’a a… Read more

Sakamakon bincike kan ayyukan…

 Sakamakon bincike kan ayyukan gwamnatin Nijeriya da ake cigaba da gunarwa na nuna cewa shugaba Tinubu ya karkata kaso mafi rinjaye wurin yi wa jihar… Read more

Wata kotu a kasar thailand ta…

Wata kotu a kasar thailand ta tsige firaminista Paetongtarn Shinawatra  da mukarraban ta ayau sakamakon rikon sakainar kashin da tayiwa iyakar dake… Read more

Ƙungiyar malaman jami’o’i ta kasa…

Ƙungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta bayyana cewa dukkan jami’o’in gwamnati kusan 150 da ke ƙarƙashin kulawar ta na iya shiga yajin aiki, kamar… Read more

A kokarin ta na taimakawa Al’Umma…

A kokarin ta na taimakawa Al’Umma Gidauniyar Alhaji Nasiru Abubkar Garba Dan Farin Kangiwa tare da hadin gwiwan Kungiyar Likitoci Musulmai ta Kasa… Read more