labarai

In Zaka yi Shirmenka Ka Daina…

In Zaka yi Shirmenka Ka Daina Haɗawa da Lamarin Tsaro, Matsalar Tsaro ba Abun Siyasa Bane — Ribado ga Elrufa'i 

Gwamnatin Tinubu Ta Mayar… Read more

Duk da waÉ—annan hujjoji da ake…

Duk da waÉ—annan hujjoji da ake bayyana, gwamnatin Kano ta fito ta kare hadimin gwamnan tana mai watsi da rahoton zargin satar Naira biliyan 6.5 da… Read more

'Yan Sanda Sun Bude Bincike sun…

'Yan Sanda Sun Bude Bincike sun Zargin El Rufa'i Kan Taron ADC a jihar Kaduna.

Rundunar ‘yan sanda ta Kaduna ta kaddamar da bincike… Read more

Wasu da ba san ko su wane ne ba…

Wasu  da ba san ko su wane ne ba sun tarwatsa gangamin Taron Jam'iyyar hadaka ta ADC a Jihar Kaduna.

An farfasawa wasu Kai da duwatsu wasu… Read more

Sama da Daliban Najeriya 396,000…

Sama da Daliban Najeriya 396,000 ne suka ci gajiyar Tallafin Karatun Gwamnatin Tarayya na NELFUND

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa sama da… Read more

photography

An gano gawar wani matashi mai…

An gano gawar wani matashi mai shekara 29 da ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a Jihar Sokoto. Lamarin ya faru ne ranar Juma’a a… Read more

Sakamakon bincike kan ayyukan…

 Sakamakon bincike kan ayyukan gwamnatin Nijeriya da ake cigaba da gunarwa na nuna cewa shugaba Tinubu ya karkata kaso mafi rinjaye wurin yi wa jihar… Read more

Wata kotu a kasar thailand ta…

Wata kotu a kasar thailand ta tsige firaminista Paetongtarn Shinawatra  da mukarraban ta ayau sakamakon rikon sakainar kashin da tayiwa iyakar dake… Read more