labarai

Gwamnatin Soji Ta Burkina Faso…

Gwamnatin Soji Ta Burkina Faso Ta Hárámta Lúwáɗí A Ƙasar

Gwamnatin sojoji a Burkina Faso ta amince da wata sabuwar doka da ta haramta áurán… Read more

Kungiyar Likitocin Masu Ƙwarewa…

Kungiyar Likitocin Masu Ƙwarewa a Najeriya (NARD) ta bai wa gwamnatin tarayya wa’adin kwanaki goma don ta cika bukatun da likitocin suka dade suna… Read more

Tsohon Ministan Shari a na Tarayya,…

Tsohon Ministan Shari a na Tarayya Abubakar Malami (SAN)  ya yi zargin cewa farmakin da aka kai wa tawagarsa a lokacin da suka je ziyarar ta’aziyya… Read more

‎Bayan da tsohon ministan Shari'a…

‎Bayan da tsohon ministan Shari'a Dr. Abubakar Malami San Ya dawo daga gaisuwar Ta'aziyyar a Nan Garin Birnin kebbi. Ta margayi Malan Tukur… Read more

Yan bindiga sun kashe mutane biyu…

Maudu’i Korafi Kan Matsalar Tsaro a Karamar Hukumar Augiu 

‎

‎Mai Girma Gwamna, 

‎

‎Ina rubuto wannan takarda ne don nuna… Read more

Gwamna Bago na Jihar Neja Ya Sauke…

Gwamna Bago na Jihar Neja Ya Sauke Dukkan Kwamishinoninsa da sauran Manyan muƙamai A Jihar

Gwamna Umaru Mohammed Bago na jihar Neja ya amince… Read more

Yan ta'addan sun sace mai garin…

’Yan ta'addan sun sace mai garin Rinjaye da duka limaman garin bayan sun kashe mutum uku sun yi garkuwa da wasu.

mutanen garin da ba a tantance… Read more

Kotu a Finland ta yanke wa jagoran…

Kotu a Finland ta yanke wa jagoran Biafara Simon Ekpa hukuncin shekara 6 a gidan yari 

Kotu ta Päijät-Häme da ke Finland ta yanke wa Simon Ekpa,… Read more