labarai

An ceto ƙarin ɗalibai 11 na makarantar…

An ceto ƙarin ɗalibai 11 na makarantar Papri da ’yan bindiga suka sace a Jihar Neja

Jami’an tsaro sun samu nasarar ceto wasu ƙarin ɗalibai 11… Read more

Ƴan Bindiga Sun Kashe Ƴan Sanda…

Ƴan Bindiga Sun Kashe Ƴan Sanda Biyar a Jihar Bauchi

Daga Yusuf Gama

An samu mummunan hari a jihar Bauchi yayin da wasu ƴan bindiga suka… Read more

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu…

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa an yi nasarar ceto mutane 38 masu ibada waɗanda ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a cocin Eruku… Read more

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim…

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya gudanar da tattaunawa da Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, a gefen taron G20 Leaders’ Summit 2025 da… Read more

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu…

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya ce a halin yanzu babu abin da ke damunsa kamar matsalolin tsaron a Arewa.

Ya bayyana haka ne yayin taron… Read more

Rundunar Yan sanda sun gargadi…

’Yan sanda sun fitar da gargadi ne bayan samun rahoton cewa wasu kungiyoyi na shirin gudanar da zanga-zanga kan sace daliban Makarantar GGCSS Maga… Read more

Fiye da ɗalibai da malamai 200…

Fiye da ɗalibai da malamai 200 aka sace a harin da aka kai makarantar Katolika ta Jihar Neja” inji kungiyar – CAN

“Daga cikin bayananmu da muka… Read more

Sai da muka gargadi Makarantar…

Sai da muka gargadi Makarantar St. Mary’s su rufe makarantar saboda bayanan sirri da aka samu amma suka ki – inji Gwamnatin Niger

Daga Jaridar… Read more