Â
Janar Tiani ya kori shugaban kungiyar alkalai ta Nijar(SAMAN)
Shugaban gwamnatin mulkin sojan Nijar Janar ABDOURAHAMANE Tiani… Read more
Rundunar ’yan sanda a Jihar Ogun ta ce, ta kama wani mai babur mai suna Kadir Owolabi, yana ɗauke da ƙoƙunan kan mutane uku.
Mai magana da yawun… Read more
Kyaftin É—in Æ™ungiyar Æ™wallon Æ™afa ta mata ta Najeriya, Super Falcons, Rasheedat Ajibade, ta ce har yanzu ba a ba su dala 100,000 da Gwamnatin Tarayya… Read more
Ƙasar Amurka ta amince ta sayar wa Najeriya makaman da kuɗinsu ya kai Dala miliyan 346, kwatankwacin Naira biliyan 530 don yaƙi da ta’addanci.
Gwamna Malam Dikko Radda zai tafi hutun sati uku domin kula da lafiyarsa.
Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda PhD. CON.… Read more
SIRAJO AHMAD Dan Liman, Na'ibin Liman Kuma INFORMER/Mai Hada Hadar Dukiyar 'Yan Bindiga! Ana zargin Sirajo Ahmad Dan Liman Kuma Na'ibin… Read more
Saudiyya, Amurka da Wasu Kasashe Za Su Shigo Najeriya, Za a Dauki Matasa Aiki
Gwamnatin tarayya na ci gaba lalubo hanyoyin da za a samar da… Read more
Gwamnatin Neja Ta Tabbatar Da Kama Hatsabibin ÆŠan Bindiga, Abubakar Abba.
Gwamnatin Jihar Neja ta sanar da cewa jami’an tsaro sun kama… Read more