labarai

Hukumar Binciken Manyan Laifuka…

Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta Amurka (FBI) ta sanya la’adar Dala 10,000, kwatankwacin Naira miliyan 15 ga duk wanda ya bayar da bayanin da zai… Read more

Gwamnatin Tarayya ta umarci dukkanin…

Gwamnatin Tarayya ta umarci dukkanin ma’aikatu, hukumomi, sojoji da kuma cibiyoyin kuɗi da ma’aikatu masu zaman kansu da su fara tantance takardun… Read more

Ambaliyar ruwa ta shafe ƙauyuka…

Ambaliyar ruwa ta shafe kauyuka a Kogi

Gwamnatin jihar Kogi ta ce ambaliyar ruwa ta nutse ƙauyuka biyar a Ibaji, inda ta buɗe cibiyoyin ‘yan… Read more

Mataimakin shugaban kasa, Sanata…

Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shattima, a jawabinsa a Gaban dubban shuwagabannin duniya, ya bayyana manufar Najeriya akan kasar Palastinu.

Read more

Yan bindiga sun kai hari wasu…

'Yan bindiga sun kai hari wasu ƙauyuka na Patigi a Jihar Kwara, inda suka kashe wata mata mai juna biyu tare da wasu mutane.

Haka kuma sun… Read more

Wata kotun soji a Najeriya ta…

Wata kotun soji a Najeriya ta yanke wa sojoji huɗu hukuncin ɗaurin rai-da-rai kan sayar da makamai da harsasai ba bisa ƙa’ida ba, a Maiduguri, jihar… Read more

Sojoji masu nagartacciyar lafiya…

Sojoji masu nagartacciyar lafiya na da muhimmanci sosai wajen tsaron Nijeriya, in ji Matawalle 

Ministan ƙasa a ma’aikatar tsaron Nijeriya,… Read more

A yayin ci gaba da bincike, wani…

A yayin ci gaba da bincike, wani Mubarak Ladan, mai shekaru 28 daga Kamba, ya kai naira dubu ɗari shida (₦600,000) wa DPO Kamba, SP Bello Mohd Lawal,… Read more