labarai

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu…

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya ce a halin yanzu babu abin da ke damunsa kamar matsalolin tsaron a Arewa.

Ya bayyana haka ne yayin taron… Read more

Rundunar Yan sanda sun gargadi…

’Yan sanda sun fitar da gargadi ne bayan samun rahoton cewa wasu kungiyoyi na shirin gudanar da zanga-zanga kan sace daliban Makarantar GGCSS Maga… Read more

Fiye da ɗalibai da malamai 200…

Fiye da ɗalibai da malamai 200 aka sace a harin da aka kai makarantar Katolika ta Jihar Neja” inji kungiyar – CAN

“Daga cikin bayananmu da muka… Read more

Sai da muka gargadi Makarantar…

Sai da muka gargadi Makarantar St. Mary’s su rufe makarantar saboda bayanan sirri da aka samu amma suka ki – inji Gwamnatin Niger

Daga Jaridar… Read more

Katsina Ta Rufe Duk Makarantun…

Katsina Ta Rufe Duk Makarantun Gwamnati Saboda Matsalar Tsaro

Gwamnatin Jihar Katsina ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantun gwamnati da… Read more

Mai Shari’a James Omotosho ya…

Mai Shari’a James Omotosho ya yanke wa Nnamdi Kanu hukuncin ɗaurin rai da rai, bayan masu gabatar da ƙara sun tabbatar da tuhumar da ke kansa.

Read more

mawakiyar Rap ta Amurka Nicki…

Shahararriyar mawakiyar Rap ta Amurka, Nicki Minaj, ta bi sahun tsohon shugaban Amurka Donald Trump, inda ta goyi bayan zargin da ya yi cewa ana gudanar… Read more

Jirgin mataimakin shugaban kasa…

Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya isa Jihar Kebbi domin ganawa da gwamnatin jihar da iyalan ‘yan mata da aka sace daga Makarantar Sakandare… Read more