labarai

Yawan marasa aikin yi ya katutu…

Ɓangaren samar da aikin yi na Afirka ta Kudu na ƙara shiga cikin matsi bayan yawan marasa aikin yi a ƙasar ya ƙaru zuwa kashi 32.9 a cikin ɗari a watanni… Read more

Abin da muka sani kan sabon harin…

Kamar Yadda BBC ta wallafa Rahotanni daga yankin arewa maso gabashin Najeriya na nuna cewa mayaƙan Boko Haram sun kai wa sojoji hari a sansaninsu da… Read more

Duka kwalejojin ilimi a Najeriya…

Gwamnatin Najeriya ta ce ta fara aiwatar da sabon tsarin Dual Mandate Policy a dukkan kwalejojin ilimi na ƙasar wanda ke ƙunshe cikin sabuwar dokar… Read more

Mun San Asalin SDP Don Haka Bazata…

A dai dai lokacin da gwamnatocin jahohi da na tarayya ke dab da cika shekaru biyu kan karagamar mulki, bayanai sun nuna cewa tuni kowane tsuntsu yafara… Read more

YAUCE RANAR MA AIKATA TA DUNIYA…

Yayin da duniya ke murnar Ranar Ma'aikata a kowace ranar 1 ga watan Mayu, ma'aikatan Najeriya na cikin wani hali na damuwa da tashin hankali.

Read more

Ko sauya sheƙa zai iya durƙusar…

Abubuwa na ta sauyawa a siyasar Najeriya, musamman a baya-bayan nan da aka samu yawaitar ƴan siyasa da ke ficewa daga babbar jam'iyyar adawa ta… Read more

'Babu gudu ba ja da baya wajen…

Gwamnan Jihar Kebbi Kwamared Dakta Nasir Idris (Ƙauran Gwandu) ya jaddada ƙudurin sa na cigaba da gudanar ayyukan alheri da cigaban jihar Kebbi ba… Read more

Dole a samar da tsaro a Najeriya…

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya umarci hukumomin tsaron ƙasar su gaggauta kawo ƙarshen matsalar tsaro da take ƙara ƙamari a jihohin Borno da Plateau… Read more