Masana a Najeriya sun fara tsokaci game da kalaman da Gwamnan jihar Borno ya yi, cewa akwai hannun wasu daga cikin 'yansiyasa da jami'an tsaron… Read more
Jihar Taraba - Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya isa birnin Jalingo domin wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a taron zuba jari da ake gudanarwa… Read more
Gwamnan jihar Sokoto Ahmad Aliyu ya Æ™addamar da wata cibiyar bai wa almajirai da yara mata marasa zuwa makaranta ilimin kwamfuta da na sana'o'i… Read more
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta gurfanar da wani fitaccen mai safarar kwaya a Kano, Sulaiman Danwawu, a gaban babbar… Read more
Shugaban jam'iyar APC na Jaha alhaji Abubakar Kana Zuru ya bayyana cewa masu rike da madafun iko yakamata su rika taimakon al'umma kamar Yadda… Read more
Ana zargin ‘yan bindiga da kai hari kauyen Waje da ke karamar hukumar Danko Wasagu a jihar Kebbi, inda suka kashe manoma 15 tare da jikkata wasu uku.